Very well done. Last scene of the final episode of Manyan Mata was fire 🔥your performance was top notch you brought life to the character gaskiya is commendable, and also the directors thank you for directing. 🙌 Allah ya jikan Aminu S Bono Ameen Ya Allah may Allah swt forgive his shortcomings and grant him Jannatul Firdaus Ameen. Once again thank you @adizatou for this mind blowing performance🔥it didn't feel like you were acting it felt so natural. Wish i could say this to your face.
Alhamdulillahi Masha Allah!! Kamar yadda na Kalla kuma na saurari firar da akayi da Malam, Haqiqa naji dadin wannan fira kuma na qara fahimtar wasu abubuwa da dama daga bakin Malam. Da fatan Allah ya sakama da Malam Ibrahim Khalil da Alkhairi Ameen. Wato amatsayina na Bahaushe mai kishin Hausa, tare da kallon Fina-finan Hausa gami da bibiyar duk wasu abubuwa da suka shafi wannan Masana'anta ta Kannywood, domin fahimtar abubuwan da zasu zama hujja a duk lokacin da zakayi magana akan wani abu. Abinda na qara fahimta ko na lura dashi wanda nake ganin wasu Yan Kannywood da ita kanta wani bangare na Masana'antar Kannywood din suka gaza fahimta shine: "TASIRIN YAN FILM DASHI KANSHI FILM DIN A RAYUWAR AL'UMMAH, TARE DA WASU ILLOLINSA DA YAKE SAMARWA A WASU LOKUTTA A CIKIN AL'UMAH. Wanda da lokaci ko dama zata bada zanso ace na bada gudummuwata acikin wannan program na irin a binda fahimta a wannan masana'anta, wanda nake ganin insha Allahu za'a iya samun mafita ko sauki a wasu daga cikin MAtsalolin dake faruwa a wasu lokutta acikin wannan masana'anta. Saidai akoda yaushe muna qara fatan Alkhairi ga wannan Masana'anta da fatan Allah ya kauda duk wata qazanta da ake ganin wannan masana'anta dashi. By; Cmrd. SHEHU TANIMU LOMOLO Kofar Yandaka, Katsina, Katsina State, Nigeria.
Alhamdulillah, yau dai malam ya raba tsakanin zare da abawa, Hajiya Hadiza (my Young one) Muna Jira na gaba Allah Ya kaimu Rai da lafiya. Ya'maama ce daga Maiduguri, Allah Ya tsare.🤲
Toh wallahi kaii dai da jahilci da baqar kiyayyarka da Muslimi zaka mutum Kaii inbanda kaiii jaki ne jahili kaii kasan waye Mal..? Wlh koya kake taqama dashi Mai SA muku aqidar qin musulmai Yan uwanku wlh ya fishi Wlh ko kaffara bazanyi ba
Yau dai you dressed well and decent. No make-up and also veil, although, I am not opposing using them in your talkshow. what will not cease me to amaze on this issue is the assurance that the way of your dress will change in the next show, if the invitee is not a sheikh. better dress attracts better viewers.
Kin cancanci a yaba miki domin gayyatan malami da kikayi. Hakan Yana nuna kun shirya gyare-gyare a masana'antanku. Allah y taimakeku, ya Kara gyara mana.
Wlh ALLAH Ibrahim Khalil ALLAH yasani Kana chikin malaman da nakesoo ama wlh ALLAH kayi zamiyya kuma nnan Bani Tare dakai wlh ALLAH Film da Rawa Haramune
A nan mutum zai fahimci cewa ilimi da kuma wayewa abubuwa ne mabanbanta. saboda da yawan mutane suna da ilimi amma ba su fahimci ilimin ba balle su sa mu wayewa.
Wlh antiy hadiza kifi kau da hijibi wlh Ina yiki daga nai'ma tijjani ❤❤
ALHAMDULLILAH , yau kinyi kyau saboda kin sa hijab , zanso ace duk sanda zakiyi hira da namiji kisa hijab din kamar wannan , masha Allah.
Koyaushe ma su dinga sawa sbd mazan duniya suna kallonsu, kuma idan mutum yasa Hijab yafi kyau. Allah ya nufi matan duniya dasa Hijab baki daya
MASHA ALLAH EVEN AUNTY HADIZA DRESSED WELL WHEN FACING OUR GREAT PHILOSOPHER
Very well done. Last scene of the final episode of Manyan Mata was fire 🔥your performance was top notch you brought life to the character gaskiya is commendable, and also the directors thank you for directing. 🙌 Allah ya jikan Aminu S Bono Ameen Ya Allah may Allah swt forgive his shortcomings and grant him Jannatul Firdaus Ameen. Once again thank you @adizatou for this mind blowing performance🔥it didn't feel like you were acting it felt so natural. Wish i could say this to your face.
Ma sha Allahu ,perfect dressing❤❤ ❤dan Allah Gabon kiche gaba da saka heejjabi. Ki pls,u look very very very beauty❤❤
Ubangiji Allah ya karawa Mallam Lafiya, Ni kam ina kaunar Mallam fisabilillah.
Kuma yau gabon ta fara birgeni
I just started watching but seeing it's my sheikh this is my bestest episode of Gabon's room
Alhamdulillahi Masha Allah!!
Kamar yadda na Kalla kuma na saurari firar da akayi da Malam, Haqiqa naji dadin wannan fira kuma na qara fahimtar wasu abubuwa da dama daga bakin Malam. Da fatan Allah ya sakama da Malam Ibrahim Khalil da Alkhairi Ameen.
Wato amatsayina na Bahaushe mai kishin Hausa, tare da kallon Fina-finan Hausa gami da bibiyar duk wasu abubuwa da suka shafi wannan Masana'anta ta Kannywood, domin fahimtar abubuwan da zasu zama hujja a duk lokacin da zakayi magana akan wani abu.
Abinda na qara fahimta ko na lura dashi wanda nake ganin wasu Yan Kannywood da ita kanta wani bangare na Masana'antar Kannywood din suka gaza fahimta shine: "TASIRIN YAN FILM DASHI KANSHI FILM DIN A RAYUWAR AL'UMMAH, TARE DA WASU ILLOLINSA DA YAKE SAMARWA A WASU LOKUTTA A CIKIN AL'UMAH. Wanda da lokaci ko dama zata bada zanso ace na bada gudummuwata acikin wannan program na irin a binda fahimta a wannan masana'anta, wanda nake ganin insha Allahu za'a iya samun mafita ko sauki a wasu daga cikin MAtsalolin dake faruwa a wasu lokutta acikin wannan masana'anta.
Saidai akoda yaushe muna qara fatan Alkhairi ga wannan Masana'anta da fatan Allah ya kauda duk wata qazanta da ake ganin wannan masana'anta dashi.
By;
Cmrd. SHEHU TANIMU LOMOLO
Kofar Yandaka,
Katsina,
Katsina State,
Nigeria.
Alhamdulillah, yau dai malam ya raba tsakanin zare da abawa, Hajiya Hadiza (my Young one) Muna Jira na gaba Allah Ya kaimu Rai da lafiya. Ya'maama ce daga Maiduguri, Allah Ya tsare.🤲
Wow alhamdulilla Masha Allah Allah yanuna mana next week ❤❤❤
Kin fi kyau da kamala a cikin irin wannan shigar. Kept it up
Innamatoukar kaunarki hadizatou sakanina da allah da annabi Mahamadou rasouloulahi
Aunty Khadija may Allah SWT reward you abundantly and grant you jannatul firdausi
In aka ce maka malamin gwamnati ko na siyasa an karamaka daraja, sunanka malamin yan film,
Tirrrrr
We can’t wait for the next episode
Masha Allah 👌🏻💖
Allah ya saka wa Malam da Alkhairi, Allah kuma ya ƙara miki Basira, Ameen.
Allah ya karawa malam lpy,arziki da nisan kwana masu albarka amen
Assalamu alaikum Afternoon Anty Hadiza wow Masha Allah my Best Actress
@Momee_gombeke lafiya r ki ko ina kinbi kina reply da emoji 😮😮haka
Masha allah 😊
MALLAMI mallamai..Allah ya karawa Mallam lafiya da tsawon kwana…❤❤❤❤
Duk yadda akayi wannan dan darikane wallahi katsufar banza kuma insha sai kutsinema juna agaban Allah sai inkuntuba
Toh wallahi kaii dai da jahilci da baqar kiyayyarka da Muslimi zaka mutum
Kaii inbanda kaiii jaki ne jahili kaii kasan waye Mal..?
Wlh koya kake taqama dashi Mai SA muku aqidar qin musulmai Yan uwanku wlh ya fishi Wlh ko kaffara bazanyi ba
Ba Qauyen banza ba Qauyen wofi jahili zindiqi
Kai Gutsun Uwar babarka shege Dan Gidan Jahilai
Yau dai you dressed well and decent. No make-up and also veil, although, I am not opposing using them in your talkshow. what will not cease me to amaze on this issue is the assurance that the way of your dress will change in the next show, if the invitee is not a sheikh. better dress attracts better viewers.
Slm don Allah akawo mana mala inuwa Da malam kabiru
Kai Malam Awaisu kabi duniya asannu kwanuka sunja fah
Masha Allah, we hope to see more scholars on this program to enlighten us more and more 🤲🤲
Gaskiya ne Hadiza Yau kam Kin Tunada Hijabin ki sbd babban Bako, Allah Kuma Kullum Yana nan. ALLAH yakara Shirya Mu
Masha Allah fav❤ always makes me happy may Allah always guide and protect you
❤❤ one luv auntie naaa mashallah ❤️
Mallam Namu.😊
Fahimta Fuska❤
Mallam Allah ya kara riko da hannayen ka ya kuma kara hasken ilimi da basira.
Masha Allah
Allah yakarawa mlm lpy
Anty hdz game da shiga da akeyi wadda bata dacheba fa
Masha Allah!! Insha Allahu after finish the program i have something to say concerning to this program
In Sha ALLAH not insha ALLAH
Thanks for your Correction Brother@@ahmadkmusa-ue5jv
We hope to see more scholars on this programme to enlighten us more
Masha Allah malam Muna maka fatan alkairi
7:37 cati 87 inna soki r baba da aure souna annabi Mahamadou rasouloulahi ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Masha Allah hjy dije anyi shigar tarbar malamai say masha
Masha Allah 🙏 anty hadiza, Next Maryam gombe, danmusa gombe
Nomiss jee svp hadiza
Masha Allah,kinyi kyau cikin hijabi.keep it up.
Assalamu Alaikum Ina Miki fatan alheri,gsky kinyi kew DA wanna shigan.Allah yasa mudace Duniya DA lahira,ameeen.
Allah ya saka wa malam da allkairi amenn da ya warware zare da a bawa masha allah
Masha Allah Alhamdulillah Allah ya karawa malam lafiya
Masha allah gaskiya bayanin malm yayi ❤❤❤
ماشاءالله تبارك الله 🤩💝
Wanan haka yake aunty hadiza Allah yasa mu Gane idan sallah ya bace komai yabace
Unty hadiza 🎉🎉🎉 bakiyin responded a comment dinmu ❤❤❤
Allah ya Saka wa mln da Alkhairi kema Gabon Allah ya Saka da Alkhairi.Allah ya Kara daukaka ki.
Assalam,kinyi kyau sosai da hijab,ki dinga sakawa please
Wannan ai karkatar da gaskiya ne zuwa ga ƙarya. Allah Ya sauwaka
Allah yakara basira yakuma taimakeki
Masha Allah
Allah yasaka miki da Alheeri
Allah yakarawa malam lafiya
Ya maida maulana gida lafiya
Allah ya karawa Malam lafiya da rayuwa da wadata mai albarka.
Allah ya kaimu mako Mai zuwa rai da lafiya..
Merci tanti dizo
Uf Uf Gabon ❤
Merci
MASHA ALLAH ALLAH YA KARAWA MAL LAFIYA DA TSAWONRAI MAI ALBARKA
HADIZA ALLAH YA SAKA MIKI DA ALKAIRI
JAZAKILLAU KAIRAN MY ACTRESS NAGODE DA KULAWA
Masha allah munayiwa ml fatan alkhairi
Please bring Nafisa Abdoulahi
Masha Allah Allah yaqarawa malam lafiya
Well done my lovely sis
Thank you so much
You're welcome sis💖
Maasha Allah
Allah ya kaymu nextweel lafiya muga cigaban hira da Malm
Ma shaa Allah
Masha Allah ❤🎉🎉
aslm dj kikawomana aishaumaira
اللهم صلِّ وسلم وبارك على سيدنا ونبينا وحبيبنا محمد وعلى آله الطيبين الطاهرين اجمعين وسلم تسليما كثيرا، جمعة مباركة علينا وعليكم بالخير والعافية والسرور والسعاده يارب العالمين واياكم اجمعين وسلام
Masha Allah malam Allah ya tabbatar maka da Alkhairi 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🥰🥰🥰🥰🥰🤝🤝🤝🤝🤝🤝
Gaskiya kinyi kokari wajen kawo malam wurin dandalinnan naki, sannan kema yau kin gabatar da Shirin cikin hijab ma Sha Allah.
13:55 Aya ko hadisi na halarcin yin film
Ai babu. Daga Aljihun shi ya ciro
@@Speedyvampir2 an gaisheku ya,ya,n marassa kunya
@@AmeenatuAbdulqader Mara kunya ya kai mallamin da zai wa Allah karya?
Very good job
Thanks
Good Ali rabiu Ali 1) RARARA 2) Aisha ha 3) hamua 4)
Anyi da RARARA since
Masha allah
Masha Allah muna godiyya 🙏
Amiin 🎉
Kin cancanci a yaba miki domin gayyatan malami da kikayi. Hakan Yana nuna kun shirya gyare-gyare a masana'antanku. Allah y taimakeku, ya Kara gyara mana.
My favorite sheikhs
Aikimki na kyau 'yan mata❤❤❤❤❤
ALLAH yaqarawa lafiya
We're hopping to see changes in Hausa film industry 👀
Nothing is changing. Yan iska ne kawai. Wannan mallum mallum din shi ma ya ji tsoron haduwar shi da Allah.
Wlh ALLAH Ibrahim Khalil ALLAH yasani Kana chikin malaman da nakesoo ama wlh ALLAH kayi zamiyya kuma nnan Bani Tare dakai wlh ALLAH Film da Rawa Haramune
Gaskiya yaci sunanshi starcomms😂
Zai yaudari mutane ba.
❤nagodey kihota da allaho🎉❤
A nan mutum zai fahimci cewa ilimi da kuma wayewa abubuwa ne mabanbanta. saboda da yawan mutane suna da ilimi amma ba su fahimci ilimin ba balle su sa mu wayewa.
Aunty hijabin nan yayi miki kyau❤
TBRKl-Masha allah ❤
allah y karamaka lpy ❤
Masha allah hadiza mutanan Cote D'Ivoire munce miecy boukou
Mâcha Allah
We need Hamissu breaker here, hadiza gabon okay
Ina Neman ki taimakamin Dan Allah kamar yadda uban giji ya taimakeki
✅✅✅✅✅
Ikon Allah saida tagayyaci malami sannan tasan tasaka hijab
Ikon Allah
In za'ayi hira da malam sai asa hijabi aunty hadiza😂
Munafurci ba.
@Momee_gombe idan ki Ka hadu da Allah ba za ki yi dariya ba.
@Momee_gombe su ma da kason su na zunubi.
@Momee_gombe ai ba mu da lokacin kallon ku mashiririta.
Allah ykrwa mlm lfy
Maryam kinbuya
Sbd d mlm yazo my love harda wa'azi ❤
Gaskiya film must of our scholars said it's haram so I stand with that, but we are all yan adam ko ba a film ba muna mistakes
Aslmykk ❤❤❤❤❤
Ya malam
Fatawa ba hadith ba bu ayah😢
Anty hadiza dan Allah kikawomana Abdul Aziz dutsantanshi
I'm with you 💯%
❤❤❤❤❤❤
👍👍👍